An Fara Register Na Koyawa Matasa Sana’ar Hannu Daga Gwamnatin Tarayya

Advertisement

Read more: Yadda Zaka Samu Kudi Ta Hanyar Daukan Hoto Da Wayar Ka

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci fatan kowa yana lpy.

Ina matasa masu aikin hannu,  da kuma masu sha’awar koyan aikin hannu.

Ga wata dama ta samu gwamnatin tarayya tare da hadin kungiyar nan ta ITF sun hada kai domin horar da matasan nigeria sana’oin hannu.

Hukumar industrial training fund karkashin jagorancin gwamnatin tarayya zasu horar da matasan Nigeria a fanni dabam dabam domin dogaro dakai, Shirin ya kasu gida biyu shashen masu koyo dakuma shashen wadanda daman sanar suce bayan kammala training akwai takardar shedar kammalawa tare da tallafin fara kasuwancin domin kadogara da kanka.

Sunan wannan shirin SUPA wato: Skill-Up Artisans (SUPA)

Shide wannan shirin wani yunƙuri ne na canji na Gwamnatin Tarayya da Asusun Horar da Masana’antu (ITF). suka himmatu wajen koyar da matasa, da kuma ba da lasisi, da kuma ƙarfafa masu sana’a

Karant: Kungiyar Malaria Consortium Zata Dauki Ma’aika

Shide wannan shirin ya kasu kashi biyu:

  1. ARTISAN
  2. INTENDING ARTISAN
  • Artisan: shine na wadanda suka kware a sana’ar zasuyi register su zabi bangaren da suka kware, za a basu horo na musamman a wannan bangaren sannan daga karshe a basu Certificate.
  • Intending Artisan: Shikuma wannan shine na wandada sukeson koyon sana’ar hannu, shima masu son koyo zasuyi register su zabi bangaren da sukeso a basu horo akai.

Yadda Zakayi Register:

Domin yin register danna Link dake kasa

Apply Now

Domin kallon Cikakken bayanin yadda zaka cika danna Video dake kasa

Join Our Whatsapp Group