Ga Wasu Aiyukan NGO Guda 474 A Garin Kano

Advertisement

Read more: Masu Kwalin Secondary/NCE/DIPLOMA Ga Yadda Zaku Nemi Aikin NGO Cikin Sauki

Assalamu alaikum barkanmu da wannna lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Ina mazauna garin kano ko kuma masu bukatar yin aiki a garin kano,  ga wata dama ta samu

Masu bukatar aikin NGO wato Non governmental organization a garin kano wannan damar takuce.

Kamar yadda aka sani aikin NGO shine aikin wata kungiya ko wata hukuma wacce ba a karkashin gwamnati takeba, irin wadannan aiyuka aiki ne masu dadi da kuma albashi mai kyau.

Dan haka dukkan wanda yake bukatar aikin NGO wanda za ayi a garin kano,  ko kai dan kano ne koba dan kanoba zaka iya cikawa, amma abin da akeso ka sani a garin kano za ayi aikin.

Domin neman aikin danna Apply dake kasa

Apply Now

Allah ya bada sa’a

Read more: An Sake Bude Shafin Daukan Ma’aikata A Gidauniyar eHealth4everyonee

Join Our Whatsapp Group