Yadda Zakayi Apply Na Shirin Union Bank Wanda Zasu Bada Horar Da Tallafi

Advertisement

Abubuwan da ake bukata wajen cikewa

  • Dole ya kasance kana da shekaru daga 27 zuwa sama
  • Mafi ƙarancin Digiri na B.Sc ko HND a kowane fanni.
  • NYSC takardar shaidar sallama ko wasiƙar keɓe.
  • Ba a buƙatar ƙwarewar aikin da ta gabata.

Abin Lura: Kwarewa a cikin lamuran da suka shafi kwamfuta (Electronics/Mechanical
Injiniya ko Kimiyyar Lambobi) ko kowane takaddun IT ana buƙata don masu neman Tech Bootcamp.

Bangarorin da za ayi

  • Sale Acadamt
  • Software engineering
  • Management trainee
  • Data Analyst
  • Cybersecurity
  • It Officer

Yadda Zakayi Apply

Domin cikawa danna Apply dake kasa

Apply Now

Allah bada sa’a

Join Our Whatsapp Group